MRS AMIDUD CHAPTER 8
MRS AMIDUD CHAPTER 8 Komawa gefe nayi na zauna, ina kuka takure kaina nayi tare da sake kuka, d”ago kai nayi ina kallon yadda kowa ke rayuwar shi.+ “Yan mata!” Aka kira ni ta gefe na! Zubur na mike dan wani mutum ne shi ba mace ba shi ba namiji ba. Yarfe hannu yayi yana rangwad”a yace. “Karki damu zan taimake ki ne! Ko baki son taimakon” Barin gurin nayi da sauri na fara tafiya hawaye na zuba daga idanuna. Gashi nasan mun kunsan tafiya. Ganin mutumin na bina, na kuma kwala kirawa Ya Amidud! Tare da buga kafana a kasa ina kuka. “Auu! Yar nan! Almatsotsai gareki?!” Ya jefa min tambaya, banza nayi dashi. Can na samu inda babu yawan mutane na zauna tare da dafa kaina ina kuka. Shi ko mayyen sai surutu yake min. ……. Kamar mahaukaci haka ya dawo gurin, yana nima na. Sai a lokacin wasu suka fahimci ashe dan kwallon nan ne na real Madrid! Aikuwa suka tsayar dashi akayi ta self, (musamman Snapchart ?? Yana kara min kyau wendi i get miliyan 60 i go fee bayani). Dakyar suka kyale shi ya cigaba da kuma na. Tamb…