YANAYIN RAYUWA CHAPTER14
?YANAYIN RAYUWA?????????. CHAPTER 14 By halimatusadiya ( saliha)? Rubber chair,yaja ya zauna akai, nurse ce tashigo,tace ma mom zata ma zali aluran barci. Tanaji ance alura,ta tashi da karfin ta,sauri yayi ya kamata,se ido take ta zura wa?. Duk ta surata,cikin cool voice ya cema ta ” I hakuri,bazeyi zafi ba.” Yafada cikin rarrashi,kallon su kawai mom takeyi. Bayanda bayiba amma taki yarda, nurse din taga haka,se tace ” Bari inyi,a cikin drip din kawai,tun da taki.” Mom tace ” ok,ba damuwa,kiyi kawai.” Acikin drip din, tayi mata,tana fita,ya Umar ya dauki waya dun kiran ya Usman. Dun lukacin daya fita,baya nan,nan ya zayyana mishi halin da zali ke ciki, Amma Kuma yace mai jikin da sauki. Zama yayi shiru,daga shi har mom kuwa da sake saken dayake ya zuciyan shi. ??????? SCHOOL Yau tunda yazu school,yarasa meke mai dadi,gashi kuma tunda safe bega zali ba. Yayi ta tunani,haka har time nashi yayi. A t…