YANAYIN RAYUWA CHAPTER 8
?YANAYIN RAYUWA????????. CHAPTER 8 By halimatusadiya saleh Tashi dad yayi yanufi dakinsa,yanata saka da warwara, yarasa meke masa dadi yakasa zaune se safa da marwa yake tayi. Yasan inda yayanshi yana da rai wayen nan abun duk bazasu faruba,kuma gashi yadaura ma usman dauyin da banashi ba. Mom tadago ta bisu da kallo umar dayayi tagumi,zali kuma tana manne da yayanta tana kuka,shiko Usman yadade da sunduma cikin duniyan tunani. Gyran murya tayi,yasa duk hankalin su ya karkata xuwa gun datake, tace ” Usman zaku iyya tafiya ga umar ze taimaka ma awaje dadama, niko kubar ni da zalin.” Basuyi mgn ba yatashi jiki a sanyaye yadaga zali ya kuntar da itta akan carpet na yafita, Umar yabi bayanshi ,dakin su suka nufa. Bawanda yatan kama dan uwansa, toilet usman yashiga ya dauro alwala yafito, Umar na ganin shi shima yaje yayi alwala suka yi nafilla raka’a biyu suka sallame. Sunda de suna mika kukan su ga mahaliccin su kafun umar…