YANAYIN RAYUWA CHAPTER 5

YANAYIN RAYUWA CHAPTER 5
?YANAYIN RAYUWA????????? CHAPTER 5  By Halimatusadiya Bata iya bude bakin tayi magana ba, dukanta mama tashiga yi. Abun mamaki ku musi takasayi, seda yaishe ta kafun tabarta tayi waje tana zagi. Mama nafita tatashi dakyr sabuda tasha bugu, hada kayan ta naga tashiga yi a bakko,tana gama hadawa tayi zauna shiru kume take tunawa nima bansani ba. Waje naga tafita tadauki buta tayi hanyan bandaki, harta fito bataji musi agidan ba. Daki tashiga dasauri tadauki bakkon ta har zata fita ta tuna kudin da mom tabata yana jakan makarantan ta dauko wa tayi tafi ta waje, wai waye take yi hartabar haraban gida kan hanya tanufa ta, mai napep tasayar tace ” Kai ni fadde bella”. Mai napep baiyi mgn ba tashiga yaja ta suka bar anguwan. A get yasauke ta tacire 500 tabashi yabata chanji 430, guba get intashiga yi da karfin ta, mai gadine ya bude daya ganta yagane ta amma tayi baki dukdaya ke ba fara bace. Yace ” mlm zaliha sannu da zuwa shigo”. Gaishe shitayi tashi…