YANAYIN RAYUWA CHAPTER 4
?YANAYIN RAYUWA????????? CHAPTER 4 By halimatusadiya. Haka rayuwa ta kuma musu, usman da umar suka gama secondry, daddy yasa su a B.U.K. Usman yana karan law , shi kuma umar na karan medicine. ????? Kiran sallah isha da akayine yadawu da itta hayacin ta, tashi tayi taje ta dauro alwala tazu tayi sallah. Ta idar tayi shafai da wutiri. Ta dane a sujjadan karshe tana kika kukan ta ga Allah. Kafun tada gu tayi tahya ta sallame. Kati fanta tahau tayi barci dun tagaji sosai. Washe gari. Tun asuba ta tashi tayi raka atai nin fajir tayi sallah asu ba. Tana idar wa tayi addua, kafun takeke ta nade sallaya tayi waje. ” Inna kwana ” Tace ma mutumin da tasamu a falo. Dafara a ya amsa ” lfu glau zali “. Tashi tayi tafita waje, shara tayi da wanke wanke kaman yanda take yi kullum, kafun gari ya waye. . kitchen tashiga ta daura ruwan tea dawuri dun tasan in mama tatashi taga bata gama ba too jikin tane ze gaya mata. ” Zali…