YANAYIN RAYUWA CHAPTER 3

YANAYIN RAYUWA CHAPTER 3
?YANAYIN RAYUWA?????????? P..5 By halimatusadiya ? ….fita yayi aguje, yayi waje yana fita yaji karan mota ga kuma kofan falo abude. Besaya lekawa ba yayi hanyan dakin ummi. Yana isa wani gizone idon sa yamai saka makon abunda yaga. ” Inna lillahi wainna illahi rajiun ” abunda yake fito wa daga bakin shi kenan . A daddafe yaiso cikin dakin sabuda yanda zuciyan shi ke buga wa. yana isuwa kan ummi yafara nufa dayake itta kusa da kufa ga jinni da yake fita agun. ” Ummeeeeeeeeee” Abunda ya iya fada kenan, ga hawayen da ke zubuwa kan kuma tun shi ? kaman ankunna tap Baba yaga ni akunce dukkan su jinine ke zuban musu, ga kuma ba alamun nun fashi atare da su..ja dabaya yafara ye dagudu yafita yayi waje isan shi dakin me gadi ya tar da shima akunce ba nun fashi. Besaya yin watata wata ba ya kuma cikin gida a guje dakin shi yashiga, waya yafara ne ma. Cikin ikon Allah yasa mu agifen pellow . Dasau ri yakene neman number amma yarasa number wama yake ne ,kawai dell…