YANAYIN RAYUWA CHAPTER 2 ?YANAYIN RAYUWA????????? CHAPTER 2 By halimatusadiya Suna isuwa suka sauka adeden bakin shoup din umar ne yafara sauka yana rike da hannun zali usman ya sauka suka shiga tare..inda suka samu wurin zaman customers suka zauna su ka bada order akawu musu ice cream da yougurth …anna kawu musu suka fita suka shiga motan su kuwa yakuma gun zaman shi..zali tace ya umar bani ice cream na insha Murmushi yayi yace kai yammatan yaya kibari mana mu isa se kisha ..tura bakin ta tayi gaba tafara shaguban ta ..nide yaya anan zan sha Dan Allah kabani tafarara bubbuga kafan ta ..aaa ihakuri yamma tana gashi too gar batayi tana murmushi hade dace wa yaya inmun je zaka karamin kohh ehh kawai yace mata dun baya sun rigiman zali .. Suna isa anguwan fadde bella har get suka saya horn suka yi me gadi bode musu suka shiga a hara ban gidan suka tatda su maryam da khalil suna wasa asakiyan gidan ku dan kwali babu akan ta suna sauka zali tayi wub tafita da gudo se gunsu .. Maryam kam daga ganin ya…