WATA FUSKA CHAPTER 14
WATA FUSKA CHAPTER 14 Inna kina kallon kuwa Maheer ya soma sauyawa? Bakya kula da yanayinsa tun zuwanki dabashi yace kizoba dase nace wataqil beso kika zoba” Tab’e baki tayi “Waccen mayyar ce dai keso ta zuzuta masa tunani, na mata gargad’i akanshi, bazan lamunci wata banza ta hanamu cin duniyar mu da tsinke ba, gidan talakawa ake kishiya idan ka shiga gidan masu dashi wlhy baka bari wata tashigo maka, Allah ya rufa mana asiri bazamu bari ta tona mana asiri ba, Allah ya sani bazan lamun taba” Gyaran zama Islam tayi “Inna to meye abin yi? Nifa ina ganin kamar dan itama yaje cen gidan da zama, nasan ba’a zama gun me jego amma ina kwana biyunnan duk tare muka yisu, kuma se yanzu ya koma cen” kallonta innar tayi “To wai meye dalilin sa na barin gidan ma dahar kika barsa ya tafi” “To inna kinga cewa fa yayi dani wai tunda kizo yanajin kunya dole ya koma cen” Goron hannunta ta gutsura “Tunda haka yace ki d’auka haka d’inne kuma kinga ai baze yiyu ma ace wai yaje guntaba ga qannin…