WATA FUSKA CHAPTER 13

WATA FUSKA CHAPTER 13
WATA FUSKA CHAPTER 13 Kinga Sis ki kwantar da hankalinki zan kira sha’awa na musu bayani zuwa anjima kad’an nanda ma 1 hour yanzu inada patient ne” tana kuka tace .”To anty nagode sosai” tanata faman kukanta a parlor Sophie tazo ta zasemta ta zauna kusa da ita+ “Kiyi hakuri Hafsat banji dad’i bane dana ganki keda yaa Maheer kuna wannan abun, kinsan fa ba kyau kuma Abba yamana nasiha akan tsare mutuncin mu, mesa zakiyi hakan?” D’agowa tayi ta kalleta “Haba sophie tunda muke dake kin tab’a ganin koda saurayi nayi? Kyau ace yanda muka shak’u da juna kifi kowa sanin halina” langwab’e kai tayi cikeda damuwa “Kamar miji da mata amma Hafsat, kofa hanashi bakiyi ba kalli yanda kuke kallon juna mesa zaki biye masa?” Ranta a b’ace cikin d’acin murya ta furta “Amma Sophie idan ma hakanne shi dayake yayanku bazeyi laifi ba seni, shiba d’an iska bane ba, shi bakwa zarginsa da lalatani seni ce zan lalatashi” riqo hannunta fiyya tayi “To kiyi hakuri, amma kin san bakyau ko? Bedace koda shi ya…