WATA FUSKA CHAPTER 12

WATA FUSKA CHAPTER 12
WATA FUSKA CHAPTER 12 Da k’yar maheer ya shawo kanta ta dawo masa normal, yana fita a gidan tawa anty Nasara waya akan wai taci mata mutunci, sabida taga sun dawo tare, qwafa tayi tace+ “Kinga islam wlhy sekin tashi tsaye akan wannan shegiyar, har fa Abban mu bata bari ba, gaki da tsohon ciki yanzu ai yakai 7 month, ki zauna kina ganin azaba akan wata banza, ki rik’a zubarda hawayenki, k’wacen muji kuma bazamu bari tayiba indai muna numfashi, sannan shima ki dinga cin mutuncin sa kina zaginsa idan har kikaga yana shiga lamarinta, shifa namiji dazaran ka nuna kana tsoron sa shi kenan se raini” Share hawayen ta tayi “Kuma fa anty kosu sophie sun gama d’inkewa da ita, bakiga ba tamkar uwarsu d’aya ubansu d’aya amma nifa koda ace mukad’ai ne agdan basa kulani, ko magana na musu se hantara” murmushin mugunta anty Nasara tayi1 “Had’asu zaki rik’ayi da yayasu, dazaran sun kuskure miki abu d’aya ki saka masa kuka kr har sharri kina mak’ala musu ya musu d’an banzan duka zakiga sun soma…