WATA FUSKA CHAPTER 10

WATA FUSKA CHAPTER 10
WATA FUSKA CHAPTER 10 Washe gari tayi mamakin ganin an tasheta tun asuban fari kuma ance tayi wanka, 6:30am suka fita susu biyu, mamakinta yanda Maheer da kanshi ke tuk’i agarin kuma babu inda ya b’ata yasan kan garin kamar cikin gidansu…. Wata Makaranta taga sun shiga me d’an karen kyau da tsari, kai tsaye wurin shugaban makarantar sukaje yamai bayanin komai da harshen turanci inda yace sesun mata interview…Ba jinawa aka kammala komai kuma kai tsaye ta lula level 1 a b’angare low a makarantar me sunan Brilliant university makarantar su d’aya dasu Sophie kenan su suna level 3 inda sophie ke bibiyar medicine ita kuma sha’awa ke karantar b’angaren zane zane……..1 *************** A waya yake sanarwa Abba k’udirinshi nason dawowa Uk din shima, seda yayi wani dogon nazari kanya amince masa da hakan, yana jiyewa yaron fadawa business irin nashi na rashin lokacin iyali kwata kwata amma yana masa fatan alkhairi. Kwance yake akan kujerar dake parlor d’in yana kallon tv duka tun…