WATA BAKWAI CHAPTER 12
WATA BAKWAI CHAPTER 12 Da safe tunda tai sallar asuba ta kasa bacci. Ta saba a wannan lokacin ko basuyi waya da ammar ba zai mata text kamun ta koma bacci. Wanka tai tasa kaya. Kwalliyar datai bamai yawa bace. Ta koma ta kwanta. Tuno ammar kawai wani zafi zuciyarta take. Saboda kuskuren da sukai ta aikatawa. Kalar kalaman da suka dinga gaya juna da igiyar aure akanta da ta dabaibayega ga barin ko da daga murya ne ga namijin daba muharraminta ba. Ballantana kalamai masu zafi. Batai kokarin tarbe hawayen da suke zubo mata ba. Qwanqwasa kofar dataji anayi ne ya katse mata tunanin da take. Hawayen dake fuskarta ta goge sosai ta dai daita muryarta sannan tace “shigo” a hankali. Turo qofan yayi. Harya tako yazo bakin gadonta ya zauna bata dago ta kalle shi ba. Batai zaton shi bane saboda tasan laifin datai masa. Da ka yanda ko kallonta baya sonyi duk jiya. “Hussy…….” Ya kirata da wani yanayi da saida taji yarr a jikinta. Dagowa tai ta kalle shi. Fuskar shi dauke da mamaki yace “k…