SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 30 KARSHE
SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 30 KARSHE Mansur kula da Nazeefa yakeyi sosai, Duk yawancin aikin gidan indai yananan baya barinta tayi, shi Da kanshi yakeyi, Riritata yakeyi kamar wata karamar baby, ita kuma dagata ana ji da ita kara langwabewa takeyi Kamar karamar yarinya.+ Bangaren Ummie kuwa tunda taji labarin Su mansur zasu tashi tasama ranta duk yanda zatai ta aureshi sai tayi, tinani tayi tace a wannan time din ne ya kamata na hargitsa komai dan ya aureni! Wani tinani tayi tace kaka yau bikin ya mansur wata nawama? Tace eh Ya kusan wata shida fa, Ummie tace tabdijam Allah yasa matar ba juya bace bata haihuwa Dan ko bantajin labarin ba Kaka tace to nimadai hakan nake tinani Dan banga alamun ciki a tare da ita ba, komai da karfin jiki takeyi Ummie tace tab Lalle kuwa AI dolema Mansur ya Kara aure, Kaka tace ba dolenshi yaushe za’aita zama haka tab *** Bangaren Abdallah kuwa matarshi har ta haihu anyi suna ansa ma yaron AbdulKareem Ana cemai Abdul, yaron Yaci sunan m…