SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 29
SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 29 Zaman su sukeyi lafiya lau abun gwanin sha’awa se Wanda yagani, mansur yasan he’s very lucky da ya sama Nazeefa a matsayin abokiyar rayuwarshi, cos batada Qiwa, Komai tanamai, balle wajen girki, tanamai duk abincin da yakeso, da kungansa kunsan yai kiba Masha Allah, he gat no worries Bangaren Mubeen kuwa soyayya da shakuwa me karfi ta shiga tsakaninsa da ameerah, kullun yana kofar gidansu suna soyayya, sau tari Dr bashir na ganinsu sedai zuciyarshi da yake ya mutu akan ameerah Sam beganin soyayya sukeyi Har rannan yana ganinsu suna tsaye suna hira, yazo musu yai sallama, Ameerah ta amsa a zuci, shi kuma mubeen ya amsa da waalaikumus Salam hade da Dan tsuke fuska! Dr bashir ne yace malan wai me kake zuwa yi nan ne? Mubeen da ya kalleshi yace me idonka ya ganema? Yace Be ganemum komaiba Dr Bashir yace to Kadena zuwa wajenta har gobe Ina Sonta Smiling Ameerah tai tace Kai Malan dakata, kar insake ganin kafar ka anan wajen, in bahaka ba wallahi sai…