SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 28

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 28
SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 28 Wani tsantsarerar Hall ne yaji kwalliya da Flowers, ga kamshi dake tashi ta ko Ina, Motor Ango da amarya ne yai parking suka fito suna tafiya kamar bazasu taka kasa ba! Shiga cikin Hall din sukai aka fara ihu Ana spraying turare!+ Samun Waje sukai suka zauna, Nan take shahararar mawaqin nan Umar m shariff ya Fara musu Waka! Kallo daya zakaima Musu kasan suna cikin jin dadi da farin ciki! Chan suna Zaune saiga mubeen ya dakko Ameerah, tana shiga Akace anason ganin Kawar amarya tadan bada takaitaccen tarihin ta! Ameerah cikin salo da yanga tahau kan stage din ta Fara gabatarwa, Mubeen kam Idonshi nakanta Chan Gidansu Mansur Kuwa, ummie duk takaici ya isheta, cos tana ganin mansur se uploading hotunan Matarshi yakeyi, Su rukky ne da Aisha sukazo da sauri sukace Ummie kitashi mutafi yanxu su bro Hassan suka kiramu wai Anfara event bama nan! Mik’ewa tai tace anfara me? Sukace event din, kujiyarani tace Daki ta shiga ta sanyo wani hadadden less din…