SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 25
SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 25 Nazeefa daki ta shige ta rasama wazata kira ta sanar dashi wannan abun farin ciki, Chan kawarta Ameerah ta fado mata, Nan take ta kirata ta sanar da ita cewa Goben nan za’azo maganar aurenta kuma tana gani bikin ma kadan za’a saka, Ameerah tace Wow amma nayi farin ciki sosai sedai kash Wallahi naso ki aura mubeen cos he’s madly in love with you,+ Nazeefa ce ta tabe baki tace ki ki aureshi mana, Ba abunda zanyi Dashi inada Mansur Dina, Ameerah tai dariya tace Nazeefa Allah ya shirya mana ke, Ta zunburo baki tace Ameen, Sannan tace gobe fa kizo please kuma inbadamuwa ki sanar dasu mama suma suzo kunga nan inbanda iyayan su Mubeen bamusan kowa ba, Ameerah tace dear Frnd karki damu zamuzo inshaa Allah, Sannan ta katse wayar, Bajewa akan gado tayi iskar fanka na shiganta ta ko Ina, aranta tana tinanin Ikon Allah kenan wai Yar aiki yau gashi ta zama abun rububi ga maza, Mik’ewa tayi ta shiga dakin ummanta, Babanta ta samu ya dawo Umma na sanar dashi abun f…