SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 23

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 23
SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 23 Nazeefa ne zaune a 2seater tana mamakin wai sune a wannan babban gidan, Tana cikin tinani faeeza tazo ta katse mata tinanin da takeyi tace dear 6s kije kici abinci mana+ Murmushi tayi tace OK, Dining table suka nufa, Taga abinci Kala Kala, Ga wani kamshi da yake tashi hannu tasa ta dauka cinyar kaza soyayye taci Sannan ta kurba strawberry juice yayi dadi sosai, zama tayi tasha juice din sosai, Mubeen kam duk inda tayi seya bita da kallo cos heart dinshi na beating duk sanda ya ganta, Fita waje yayi ya dakko wayarshi ya kirata yaji wayar a kashe, tsaki yayi sannan ya koma falon Su baffan Nazeefa kuwa da umma hafsatu abincin suma yai musu dadi sosai gashi sun kwaso gajiya dan haka suka zauna suka kwasa girki Nazeefa kuwa tuni daki ta shige, Tana ganin room din tasan bana kowa bane se nata, Dan hanyar shiga room din wani flowers tagani tasan confirm natane, dakin tabi da kallo taga komai sabo! Ga Dan gadonta madaidaici ga wardrobe harda wajen kara…