SILAR GIDAB AIKI CHAPTER 24
SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 24 Washe Gari Nazeefa tun Wuri ta tashi ta Fara girka musu break fast, tana gamawa ta daura abincin da zatakaiwa Su Mansur asibiti, around 9:AM ta gama komai+ Kiran Ameerah tayi tace sun shirya ta kasance cikin shiri tace Alright Kiran Faeez tayi tace plz Bro in baka komai kazo kakaimu hospital tana magana cikin sanyin murya, OK Yace aiko yanzu na fito wanka Ganinan zuwa, Waigawar da zaiyi saiga mubeen a bayanshi, Dafashi yayi yace naji komai Kabari naje na kaisu kaji Faeez beyi jayayya dashi ba yace OK To, mubeen toilet ya shiga yai wanka yasa kaftan Mai kyau ya fito, Yazo ya sanar Da iyayanshi zaije gidansu Nazeefa, Sukace saiya dawo Faeez kuwa binshi da kallo yayi a zuciyarshi yace Wahalalle, ka gama yaudarar yarinya yanzu gashinan Alhaki ya kamaka, se Binta kkeyi, tsaki yayi ya fito ya dauka dan bike dinshi ya fita Wajen frnds dinshi mubeen ne yana tafe yana smiling yana tino fuskar Nazeefa dauke da smiling, Shi duk ya kosa ya ganta cos yana mis…