SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 2
SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 2 Tun ranan nayi shiru ina observing dinsa Banyi saurin kawo maganan ba.+ sai na bari na Cigaba da dauriya naga ko zan iya dauke masa bukatun nasa Ahakan ko da kuwa yanzun kwata kwata bana jin dadi. Sati biyu kacal na bada kaina amma saida na kusa hadiye raina tsaban yanayin yadda nake ji na rashin jin dadin rayuwa ta.. Abun ya ishe ni makura,cutuwan yayi yawa,sai na fara tunani shin don”t someone have some right? why not nafadi gaskiya kawai ko jabir ya rage min wani abubuwan Nasan dai zai iya tunda da chan yayi, atleast tunda nima ai ba haka nake masa ba wannan kuma ya zame min lalura ne Sai nasa abun araina sosai enata sake sake Shikam kamar baisan me nake ba normal yake rayuwan sa a gidan. Yau da daddare muna kwance bayan yayi sau uku na ja gefe ena maida numfshi a hankali… Hawaye ne suka soma sauko min like always don tunda na soma jin wannan yanayin kullum ya gama sai nayi kuka. i feel helplesss ba komai kuma ya sani ke jin haka ba sai hal…