YAR MAKIYAYA CHAPTER 3

YAR MAKIYAYA CHAPTER 3
YAR MAKIYAYA CHAPTER 3 Suraj da Junaid sun zamto tamkar da ma chan sun san juna, Suraj had his little fun adventure! Amma daga dawowar sa gida ya tarar da b’acin rai tun daga k’ofa. Bari muji yanda zata kaya tsakanin Suraj da Mahaifin shi Abdul-malik…. + ******* ********* ******** “Where have you been”? Dad ya tambaya cikin murya ta nuna isa, gaban Suraj ba k’aramin fad’uwa yayi ba da jin tambayar da yayi mishi amma yasan dole akwai aikin wancan bak’in munafukin Ameer. “Tambayar ka nake kayi min shiru, ina ka shiga all this while? Ameer yace ko minti biyar baka yi tare da su ba kasa k’afa ka fita, haka naji wai kun yi akan zaka fita da Abubakar nan ma kayi wasting time d’in shi a banza ka fice ka tafi cikin wad’annan k’ask’antattu talakawan kana cudanya da su you are not even ashamed of your self! Kai a k’asa Suraj yace “Dad I know this people are poor financially but so rich by heart! Ba dole bane se in suna da kud’i ko mulki za’a yi cudanya da su, mesa Dad?” Wani Murmushi D…