YARIMA ASHMAN COMPLETE

YARIMA ASHMAN COMPLETE
YARIMA ASHMAN  COMPLETE ?1&2 Wasu ‘yan matane  kyawawa guda 2zaune awani had’ad’d’an garden.       “Kowaccen su da lemo na rober agabanta”, yesmin da kanta ke duke tana jin haushin k’awarta kubra data tursasata zuwa garden d’in . dan ita bata saba xuwa irin wad’an nan guraranba nashak’atawa,kasancewarta talaka kuma marainiya  . ” tarakotane sabida batason yawan jayayya.” d’ago kanta tayi ,masha ALLAH “ ALLAH yayi halitta gun wannan yarinya, dan kyakkyawa ce ajin farko ,itaba faraba, itaba bak’ba ,chacoolat colour ce ,ga dan k’amin bakinta dke d’auke da pink lips,ga golden eyes dinta ga cikakkiyar gira dke son had’e wa afuskarta sbd yawa. Yesmin fa tahad’u ta ko ina dan duk cikakken nmjin da yaganta dole ya k’yasa… “d’agowa tayi zatayiwa kubra magana ,kawai taji jiniya da busa, annufo gun.” Cikin dan firgita kubra tace friend ta shi dan ALLAH mubar gun nan kada yaxo yasamemu agun nan dan ba mutumcine dashiba inkatab’osa,kinga mutane na fita tun kafin ya ida isowa,ta fad’a had’e da nunawa ye…