TSANANI CHAPTER 20 THEND KARSHE

TSANANI CHAPTER 20 THEND KARSHE
TSANANI CHAPTER 20 THEND KARSHE Komawa bacci nayi sbd tsananin gajiyar da nayi, shi kuma ya fita ya bar d’akin, ban farka ba sai da gari yayi haske sosai, a hankali na fara sakkowa daga kan gadon kowace gaba ta jikina ciwo take yi, banɗaki na wuce nayi wanka, fitowa nayi jikina daure da towel na xauna a gaban dressing mirror ina goge ruwan jikina tare da shafe jikina da humra da mayuka masu kamshi, ban yi aune ba naji mutum a bayana ta cikin mudubi na hango shi, ya rataya hannun shi a wuyana tare da sauke wani nannauyar ajiyar zuciya, yana ta shaƙar kamshin turaren jikina, a hankali na d’aga kai na kalle shi wani murmushi ya sakar min tare da juyo da ni muna fuskantar juna, saurin sunkuyar da kaina nayi sbd wani kallo da yake bi na da shi, sabule towel din da ke jikina yayi ya shiga jagwalgwala ni. A hankali ya saita bakin shi da nawa cikin wata irin murya yace “Barka da tashi babyna” Kaina a sunkuye na amsa da Barkanka babyna ina fatan ka tashi lafiya” D’ago fuskata yayi ya tsotsi lips d…