TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 1 TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 1 Mahaukacin tuki yake ko gabansa baya gani saboda tsabar buguwar dayayi tuki yake yana zuga uban gudu a bakin wani tankamemen get ya tsaya yafara danna horn ba kakkautawa a guje me gadi ya taso cike da magagi ya bude tangamemen gate a guje ya Danna hancin motar Yai wani irin parking a karkace ya bar Motar a kunne ga security akai wani irin ihu motar take da har makota saida ta tasa a furgice suka firfito parlour nafeesat ce matar gidan da kanwarta maryam suka tsaya cirko cirko ganinsa ya shigo a bige ihu nafeesat tasaka wani ihu waye wannan maryam dubamun dakyau nagani ta karasa wajensa ta kalle shi ihu tasaki wallahi shine Ta karaso itama wazata gani mijinta ne arfan ta fada day karfi meke damunka ka shigo a galabaice haka uwarr….ki nace nida gidana Zak……..i tambayeni meye haka gaba dayansu sun firgita amma ita maryam tabbas tasan cewa wannan warin giya ne amma bazata iya fada ba tana jin tsoro anty ki kama shi mukai shi daki inaga beda lafiya Maryam karar nan ta…