SAMU CHAPTER 5 SAMU CHAPTER 5 Washe gari da safe,abun farin ciki ne ya same zuwairah, ganin kiran karime ya sa ta bulbukan farin ciki a kan fuskan ta sai barin jiki take tun kafin ta kai kunne.. Nan ta dauka tace Alhamdullh, karime? Dan shiru ne ya biyo baya kafin karimen ta amsa Sai dai taji wani dum da yanayin karimen” zuwairah kina ina ne? Tace karime lpya kuwa gani nan a gida! ..tace to ina zuwa daga nan ta katse wayar.. Kasa zama zuwairah tayi Duk dama Yanzun ta tashi a bacci so ko sallah bata yi bare wanka ko brush tana tsaye tana zirga zirgan jiran shigowar karime… After 25minutes aka buga kofa da gudu ta taho falour lakatar lakatr ta bude kofa da tsananin shauki suke kallon juna, amma sai suka kasa rungume juna sabida yanayin da kowacce ta sauya. karime na mamakin yadda gidan jabir ya dawo datti makamalan bakamar yadda ta saba zuwa ta gani ba, ita kuma zuwairah na mamakin ganin yadda karimen ta ta dada mokadewa ta dawo kamar mai tallen sigari da goro.. Kawata lpya kuwa ta jawo hannun ta ciki, Kafime t…