SAMU CHAPTER 2

SAMU CHAPTER 2
SAMU  CHAPTER 2 Bangaren su jabir kuwa da suka isa maiduguri a wani hamshakin hotel suka zauna. Domin kuwa bikin daya daga cikin manyan members na bankin su ne kuma abokin su mai suna saminu al’ameeen so dukan su sun hallara. Ni sam ban san da ma yana shirin bikin ba saboda yanayin da muka tsinci kan mu aciki Chan Da daddare Bayan yan hira da raha daya wakana tsakanin su a hotel lokacin ne da suke cin abincin dare tare d ango daga nan ba wanda ya sake fahimtar yanayin jabir.. Altho su umar da usyy kam sun san meye matsalar bazai wuce ni bace. Amma tunda yaki fada sai suka dan ja jikin su suka so su dauke kai sai dai yadda wani bin yake bata shiru yayi zugum in ana hira ya sa abun ya daga musu hankali sosai Washe gari bayan daurin auren saminu anan ma an sha hotuna da hidima ana zumunta”amma babu jabir ,.. yana daki zaune shi baya tunanin komai amma hankalin sa ba akwance take ba Kiii aka bude kofa, ya dago ya kalle su ,uhn uhm yayi gyaran murya ya dawo hankalin sa. Usamn yace Hey man ..y…