SAKAMAKO CHAPTER 8
SAKAMAKO CHAPTER 8 ba laifi da safen ma sai da ya taimaka mata sosai cos anan ne asalin laulayin cikin yake tashi dawowar sa daga sallahr asubahi ya zo ya same ta still anan kwance tana maida nunfashi ya dago ta suka koma kan gado ajikin nashi bata yi wani minti 5 ba ta koma bacci. Zarah kam tuni ta cire zancen aranta cos ta dauka da gaske laulayi suhan ke yi.. ita yanzu ma so take ta koya ma ranta jin dadin ganin suhan a wannan halin wahala but is not happening.. Duk yadda take son daurewa yaki kishin cikin nan dai na nan na damun ta deep within her heart she feel bad about the prgnancy… Wajen 9.30am suhan ta farka ganin shi ya dukukune ta yana bacci ya sa ta sauke kayataccen murmushi farin cikin ta kenan ta ganshi kusa da ita ita kadai ako yaushe… yayi dariya yace god fobid kar ki sake cewa haka kawai bana jin dadi ne yadda litle one ke dama min ke i cant wait to have u back ya dan jawo suman ta gefe ya manna mata light neck nibble kiss ta lumshe ido…sosai take jin ta garau cos komai ya…