SAKAMAKO CHAPTER 7 SAKAMAKO CHAPTER 7 Tana tafiya kirjin ta na bugu har cikin ranta take jin yau gaskiya in bai taba ta akwai matsala bata damu lallai sai sex ba altho shi tasa arai but ko dan wasan da da yake mata ta samu she will be fine.. Tana kan tahowa ta zo daf kwanan site dinsa ta tuno da maganan antu jamila sai ta sauya hanya ta koma kitchen.. She dont actually know in maganin gyaran da ake bata na aiki cos tunda ta ga kwana biyu bai rabe ta ba ta sai ya ke sa ta daubting ai ance mata idan tana da dadi sosai yayi sau daya bazai so ya dena ba gashi dai yana sata jin mugun sha’awa amma kuma majeed baiya kulawa ….ita dai ta shanye duka amma yau tana so ta sake jarawabawa tana kaiwa kitchen ta nemi lipton da koyi ta hada ta kada ta shanye da kyar tana motsa fuska..this one too anty tace mata quick action ne Jin bakin ta na mata wani iri ya sa ta zuba milk kadan a cup ta sha ta kamo hanya sai dakin sa.. Da sallama Tana turo kofar ta hango sa kwance babu riga jikin sa sai gajeren wando ga jallabiyar sa c…