SAKAMAKO CHAPTER 6

SAKAMAKO CHAPTER 6
SAKAMAKO CHAPTER 6 Ajikin jirgi Bacci take kan kwasa akan kafadar sa bata san lokacin da suka iso ba… Wani karamin town suka sauka wajen is very quiet and peaceful dadin karawa dama kasar gaba daya albarkatacciya ce da niimomin Allah tare da kawatatun natural enviroments masu dauke ido da furanne masu qamshi.. its a believe that ko wani ganyen fure a kasar tana kamshi da kanta kasa ce da ta shahara wajen tarihi don anan aka soma sauko da annabi adam A.S da matar sa hawwa farkon zuwan sa duniya… Wajen da suka nufa is far from the city kusa da wani haddaden island ne a tsakiyar teku amma su ta baya suke cikin wani katon wood hause mai kyau da tsari.. it seems like ya san wajen sosai kuma ya sha zuwa nan amma ya dade bai zo ba.. Ko ena ashirye yake tsaf masu aiki suna ajiye lugages din su ya sallame su gaba daya Akan gadon sa madaidaci ya daura ta ba wani kayan duniya bane a wajen sai dai yadda aka tsara shi yayi kyau is more simple and relaxing..ya ajiye ta kan Gadon ya kimtsa kansa tsaf war…