SAKAMAKO 4 18+ SAKAMAKO 4 18+ Tafiyar sa ke da wuya suhan ta shiga daki ta rarumo kayan ta ta fice a gidan Gidan anty jamila ta soma zuwa tana shiga wani dadi ne ya dada lullube ta ganin ummah zaune kan tabarma ..da murmushin ta ta zauna suka gaisa ummah tace ” ah a suhan ..ya yau kuma naga kin fito da wuri lpya kuwa” lokacin suhan nakan mika hannu zata amshi gyaran domin ta cigaba da yi… Tace “Ummah ai ni kadai ce agidan bakowa yanzu..dama yayi tafiya ne shine nace Bari kawai nima fito da wuri… Ummah ta dan yi shiruu daga bisani tace” ah’a suhan, ni sam ban yarda da wannan sabuwar dabiar taki ba ai kamata yayi ki jira dai dai lokacin da mijin ki ya iyar miki sai ki taho bawai don ya fita sai kema kisa kafa kifito ba..wannan ba dai dai bane idan kuma kika fara daukar irin wannan salon Da haka fa zaku mike kuna ganin ba komai ba. Ta Dan dago a sanyaye tace “Toh ummah naji bazan sake ba “… Ba kinji ba dai kidena kinji?… ta gyada kai a hankali tace toh ummah…anan anty jamila ta shigo ta same su sai suka g…