SAKAMAKO 3 18+

SAKAMAKO 3 18+
SAKAMAKO 3 18+ Darajar mum Suhan sai ta maida maganar ta ciki ta dukar da kai kasa take sai ta rusuna kadan tace sannu da shigowa hajiya….ta juya zata bar wajen “mum tace dawo nan suhan… sannan ta kara so itama daf don su zarah su ganta da kyau.. Zarah Dan karamin tsuka ta ja ta kau da kai.. Duka friends inta suka mike tsaye don gaida mum .. Amma mum bata amsa gaisuwan kowa daga cikin su ba fuska Ba yabo ba fallasa tace ku dakata min….”ta jawo hannun suhan ta kawo ta tsakiya gaban kowa Ta nuna suhan”tace this is mrs suhan shamud the second wife to my son majeed wato mijin kawar ku zarah.. why am telling you this is saboda ni kamar uwace ma zarah da kuma ita suhan so dukansu dai dai suke a gidan nan u shud all know.. And next time in har kun san zaku xo gidan nan don kuyi disrespecting dinta then am sory i must have to draw a line bana son wani ya sake kawo min kafar sa anan ..idan ita zarahn naku bata da hankalin da zata sanar daku haka “then i am due i wont take any nonsense in my home.…