SAKAMAKO 2 18+ Su mum Gaba daya jikin su yayi sanyi cikin motar musamman da suhan ta sunkuyar da kai ta basar da kowa wajen sai kukan zuci take rerewa”cikin ranta tace”wai shin da me zanji ne ? Yanzu an rabani da uwata farin ciki na kenan? Ga baba shima ya yaudare mu ya cuce mu ya gudu ya barmu Hmmm ni yau na shiga uku da wannen auren,don a yadda naga matan nan in har wannan mugun ogar sir din ne ya aure ni sunana mutacciya …ta dada bulbulan hawaye tana sheshheka a hankali. su mum ma shiruu su kayi suhan har bata hankara ba aka iso da ita cpt mj shamud rsidence. Ana tsayawa ta daga kai .”Ko dai dai da minti daya bata mance nan wajen ba duk da ma sau daya zuwan ta..kirjinta ke dada bugawa amma sai ta daure har aka kammala parking..inna hafsat ta fito sannan mum ma tafito ta zago side din suhan ta tsaya tana kallon ta, she looks sturning cikin light veil din ta don daga sarari ana hango komai daga kwalliyar kan fuskan ta.. Tare da shafa gefen face dinta cikin kulawa inna tace sauko mana yat…