SAKAMAKO 1

SAKAMAKO 1
SAKAMAKO 1 18+ Stay Classy boutique Wani Haddaden clothing line and fashion design mall ne mai girma na 10 storey building da aka raba shi section by section ta ciki. ginin sa striated curve glass ne da steel,a front glass door din shiga ta sama kadan aka manna katoton logon “stay classy boutique” jikin wani silver plate mai sheki da haske. Wajen ya kayatar don haka only first class ke zuwa shopping. 9.15amfriday. Wani munafikin mota ce ta shigo harabar stay classy mall kirar black BMW formated and customised ZARAH MJ ne a deck din gaban motar driver cikin uniform daya ya fi kama da na forces shi ya fito ya bude mata kofar car din tun kafin ta juyo da kyau ta kalle sa Hannun ta dauke yake da tsaddaden matte black iphonexi dinta sai waya take calmly Kowa ya tsaya still ana jiran ta after 3mints. Akan 6 inches higheel shoes dinta ta fito take taku ana biye da ita da sauran tarkacen ta,i.e, her bag da other phones dinta Looking dashing acikin champaign gold skirt da riganta red silk wanda ya fi…