SAWUN BARAWO CHAPTER 8

SAWUN BARAWO CHAPTER 8
SAWUN BARAWO CHAPTER 8 Da zafin gaske ya kaiwa bakin nata muguwar capka,kana lokaci guda ya sanya dukkan hannayen shi ya rike nata kam, ta hanyar murk’usheta gaba daya. Sam mutsu mutsunta da kiciniyar kwacewa da ta ke bai dame shi ba, diba da yanda gaba dayan shi ya soma ficewa daga sauran hankalin da yai mashi saura a kwanyar shi,sosai yake kokarin cimma manufar shi haik’am Ita kanta dake neman dauki gami da kokarin kwace kanta da take sai da tazo ta gaza, karfin ta ya soma karewa sakamakon ciccijewa gami da tureshi da take yi da dukkan iyawar ta da ikkon ta, sai dai kwata kwata hakan yaki samuwa, wanda hakan ba karamin kara bata mamaki abin yayi ba, diba da kasancewar sa mutum mai karancin k’iba amma sai kafirin k’arfin tsiya. 1 Zuwa yanzu jikin nata yayi lakwas gami da yin laushi, karfin ta kuwa gaba daya ya kare, inbanda hawayen bakin ciki da wuya babu abinda ke fita daga jikin ta, wanda kwarai sanyin da rashin kuzarin da jikin nata ya samu ya taimaka gami da bashi kwarin guiwar k’ar…