SAWUN BARAWO CHAPTER 7

SAWUN BARAWO CHAPTER 7
SAWUN BARAWO  CHAPTER 7 Misalin karfe biyar da rabi na asubahin ranar data ke daidai da kwana shidda da b’atan ramlahnne hajiya ta doko wa safwan din waya da farar safiya. 1 Harga Allah batasan miyasa jikinta yak’i yi mata dad’i ba tun kwanaki hud’un dasuka wuce, sannan dad’in dad’awa ga wasu muggayen mafarkai da ita kanta in an tsareta bazata iya kawosu ba dasuka bi suka addabi rayuwar baccinta matuk’ar zata sanya hakarkarinta domin yin bacci Hakan yasa a wayewar garin na yau, tai hanzari gami da yin hobb’asa domin jin awani mataki diyar tata take kota sami peace if mind, karin mamakin ta shine yanda yau kusan kwana bakwai kenan tun barin su safwan d’in daga gidan, amma ko waya babu wanda yayo musu, hana karya kwanaki biyar dasuka shige inna tace sunyi waya da safwan d’in. 1 Cikin baccin dayasamu ya dauke shi bayan ya idar da sallar asubahi neh yaji wayar shi na neman agaji, a kasalance ya mik’a hannu domin ganin isashshen dake mishi wannan kiran da farar safiya. 2 A zabure ya mike zaune s…