SAWUN BARAWO CHAPTER 2 SAWUN BARAWO CHAPTER 2 Da hanzari ya yaye bargon dake lullub’e da ilahirin jikin na su, kana kumaa a lokaci guda ya sanya hannuwan shi ya b’amb’are yarinyar dake k’wak’ume da jikin sa. 2 Hakan ya sanya ta saurin bud’e ido gami da mik’ewa zaune bisa gadon hotel d’in da ya zame wa wanda ya kama d’akin tamkar gidan ubale. Sakamakon yanda yake tsula tsiyar shi a otel d’in hankalin sa kwance. 2 “Na baki minti biyar, ki b’ace mani da gani” 2 Saurin sake waro idanuwan ta waje tayi, sakamakon jin furucin na mainasara. “But i thought you said we going to spend the whole day and night together “? Tayi kasadar tambayar shi. 2 “You must be very stupid, my friend get down and pack your filthy ass off my bed, kar ki bari na k’ara yi maki magana” ya bata ansa yayin da yake k’ok’arin sanya wandon black jeans a k’ugun sa. 7 Sanin shika shikan rashin mutuncin nasa ya sanya ba tare da tak’ara cewa uffan ba ta hau kintsa jikin ta, amma kuma bata fasa kwashe mashi albarka ba a zucciyar ta, sakamakon biyu b…