WANI AURE CHAPTER 35 THEND QARSHE WANI AURE CHAPTER 35 THEND QARSHE Ya fixgota Jikinsa cike da matsanancin shaukin kaunarta, ya rungumeta tsam tsam a fadadden kirjinsa yana rada mata mgn cikin kunneta bby’nah gsky gsky u look so pretty …yakarasa fadar hkn yana hura mata iskan bakinsa a fuskarta wanda hakan ya hadasa zafaffa wutar kaunarsa gareta, jinsa take yana mata yawo a dukkanin ilahirin sansar jikinta da ruhinta. Kullun ta daura idanunta akanshi, kaunarsa da shaukinsa karuwa suke gareta, ta juyo cike da natsuwa suna fuskantar juna da shakar numfashin juna at the same time ta tsura masa shanyayyun idanunta sosai masu cike taf da tsantsar sha’warsa, tana kallon cikin idanunshi hade da wata tsiga ta daban, tana sake jin tarin kaunarsa Mara iyaka da misaltuwa. ” yanayin surarar jikin mijinta take cigaba da kallo me cike da tsantsar haiba da kamala tattare da jarumta domin kallo daya Zaka masa ka tabbar da haka kasan cewa shin din cikakken namiji ne na bugawa ajarida wanda samun irinsu ke da wuya Sannan km abin bu…