WANI AURE CHAPTER 34

WANI AURE CHAPTER 34
WANI AURE CHAPTER 34 Lokacin dasu nablah da yan’uwanta suka isa gidan ummi . “cike da murna da farinciki ummi ta tarbesu da faram Faram bata nuna musu wata alamar komai ba. ta karbesu cikin aminci da mutuntaka tare da umartan laraba ta kawo musu kayan motsa baki first. Tunda laraba taga nablah da yan’uwanta take murna da jin dadin sake ganinta sbd tasan Komai daya daita da matsayinta agidan. Cikin mintina kalilina akacika musu gabansu da kayan motsa baki iri iri wanda wani abun ma kwata kwata basu taba cin Karo da irinshi ba arayuwarsu . kafin daga baya aka sake kawo musu abincin da abin sha shima aka cika gabansu da kayan abinci kusan kala uku kasancewar ummi tashiryawa zuwansu that’s why akayi komai cikin girma da girmamawa. wanda daman kusan halin ummi Kennan akwaita da karrama bako kowani iri ne koda kuwa banata bane . + Sosai suka zage suka ci abincin Amman ban da nablah wacce Sam kunyar ummi ta hanata sakewa ballantana ta saki jiki taci. Har sai da ummi ta lura da hkn tace tasaki …