WANI AURE CHAPTER 33

WANI AURE CHAPTER 33
WANI AURE  CHAPTER 33 Ya tsura mata rikitattun idanunshi kawai yana kallonta tare da jiran jin abinda zatace masa yayinda km ahankali wutar sha’awarsa ke sake tasowa tana kokarin bawa kowa part na gangar jikinsa circulating . naunauyen ajiyar zuciya ya sauke ahankali . tare da sake sanyaya muryarsa . Yace I’ve been talking to you and you’re not replying me , plz talk to me, now zeenat…. so that I’ll ve peace of mind still shr tayi masa taki cewa dashi komai wani irin lugude da harbawa xuciyarta keyi har jikinta na shaking domin Kalmar ta daina sonshi din daya Ambata tayi matukar mugun girgiza zuciyarta da raunana ilahirin jikinta cikin wani irin salo yacigaba da murza tafukan hannuwanta cikin nashi yana sake tsareta da rikitattun idanunshi Masu saurin susuta mata gangar jiki da zuciya . ganin yadda yanayinsa yasoma sauyawa zuwa wani babin bukatuwa gashi itama yanason tada mata tsumin nata sha’awar ,yasa tasoma kokarin zare hannuta cikin nashi tana fizgo numfashi da kyar” Amman ina da …