WANI AURE CHAPTER 17

WANI AURE CHAPTER 17
WANI AURE CHAPTER 17 deeni agabana zaka km dukan min yarinya wlh kafita idona dukiyar wannan dukan daka mata Bai ishetaka ba Sai kazo gabana kakara mata. Yace wlh idan bata fidi abinda tayi da bakinta ba Sai na tabbatar dana karyata kafin nabar gidan nan., atsorace zeenat tasoma yiwa ummi bayanin abinda tayi da bakinta. Kukan Ummi ya tsaya cak tayi sororo tana duban Zeenat jin abinda take fada tamkar a mafarki ba gaske ba .can km Ummi ta sake rufe deeni da wani sabon fada dan ta zubar da ciki zaka kashe min ita, haka Allah ya rubuto cikin ba masu rayuwa bane a doron kasa dan haka hakuri kawai zakayi da yadda Allah ya kaddaro. Allah zai sake baku wasu. deeni da ranshi yaga dagulewa ya baci da kalaman mahaifiyarsa. wacce yake ganin duk duniya bashi da tamkarta ,shi yake daita ita take dashi km yasan duk son datake wa Zeenat din bayansa yake yasan ta dai fadi haka ne kawai badan ranta yaso ba. A sanyaye Yace yanzu first lov wannan kaddarace ko son zuciya? ta biyewa ra’ayinta tayi abinda ranta ke so s…