WANI AURE CHAPTER 16

WANI AURE CHAPTER 16
WANI AURE CHAPTER 16 Wlh wlh baki gayamin wanda yabaki magungunan zubar da ciki ba ,zan kasheki inga uban da tsaya miki km zan Dan iskan da zai yi shari,a dani ya sake maimaitawa. Jikinta na rawa tashiga girgiza masa kai hawaye nabin kuncinta gabadaya tagama fita haiyacinta ta dawo wata kala daban fuskar nan tata ta can kammanin da kyar take matso hawaye daga kumburarun idanunta. yayinda moris tafi shiga tsaka mai wuya Dan bbu abinda jikinta ke Sai kirrrrma. Ya shaketa da karfi idanunta sukayo waje cike da tsawa yace bazaki fadamin ba. kai ni gurin ummi ,zan gaya maka,a gabanta yana shake daita ya zuba mata barin makauniyya take hancinta da bakinta suka balle da jini . A tsorace muryarta a shake Tace zan fada…Zan fada wlh zan fada ya sake zuba mata wani marin uban me kike jira? Ta fashe da wani gigitaccen kuka jinin ya sake ballewa ta baki ta hanci,w lh zan fada maka gaskiya Dan Allah kayi hakuri karka kasheni. Jin ta kiyin magana Sai zan fada take maimaitawa yasa ya damki makogoronta idanunta suka k…