WANI AURE CHAPTER 15

WANI AURE CHAPTER 15
WANI AURE CHAPTER 15 Sannu AHankali abubuwa suka dinga zuwa suna wucewa ciki har da kara Gini da deeni yasa akayi masa . ,domin fill ya dinba may yawa ta bayan ainihin gidansa” ya canza yanayin tsarin gidan gabadaya dan yanzu masu aiki sun koma ta baya ” Sai dai Yar kofar da’aka bude wace zata dinga sadasu da parlour gidan. da doguwar hanya wanda kai tsaye zata kai muntu back yard din gidan. yayinda DEENI ke sake ji da zeenat dinsa da nuna mata kulawa. say day kusan kullum say yayi mata zance haihuwa. Koyace shifa , yaji shr yayi yawa koyace shifa baiga alamun ta damu da rashin haihuwar su har yanzu ba. yakama ace kina zance zuwa asibiti Amman say ki share kibarni ni kadai ko. Sai dai ta wayance tana dariya . Ko yanzu ma dasuke zaune a parlour,su na sama rungume da juna ,yana shashafa mata jiki da taba Duk inda hannushi yakai ajikinta. zance dayake mata kennan.zeenat nifa nagaji da shirun haka har yanzu bbu wani labari. Tayi murmushi tana sake shigewa jikinsa nima wlh my hrt a matse nake danaga na sa…