WANI AURE CHAPTER 9

WANI AURE CHAPTER 9
WANI AURE CHAPTER 9 Shiyasa kaga bazan iya kai“ kaina gareta ba da sunan Ina sonta , bare tamin salo. Nan kuma yayi ta zazzagawa Fk maseefa hade da cewa ai shi yaja masa duk wulakancin da’aka masa. Fk yace kwantar da hankalinka kabarni daita kawai ,nasan zata yarda ma ,. kawai dai itama so take ta nuna mana ,itama macece , nasanjan aji ne kawai na mata Amman ita din wacece dazatace bata sonka ,Inada tabbacin inshallahu zamuyi nasara. Cikin fushi da jin haushi deeni Yace in taki yarda ka kyaleta kawai , yarinya sai kace wata gold sai wani yawo akemin da hankali akanta, yaja tsaki hade da kashe wayar batare daya sakejin abinda fk zai ce ba . Kwana deeni yayi da tunanin hade da zullumi halin da zai tsinci kansa idan yarinyar nan taki yarda dashi, duk shi Gani yake ba sonta yake ba. zai dai yi aure ne kawai saboda umarnin umminsa, bugu da Kari ma, bazai iya kaskantar da kansa wajen mace ba ballanantana harya kai shi ga furta kalmar so. Har zuwa wayewar garin ya cigaban mamakinta ganinta ya…