WANI AURE CHAPTER 8

WANI AURE CHAPTER 8
WANI AURE CHAPTER 8 Wata daya kenan fk yaji “shiru DEENi bai kuma yimasa zancen maganarsa da Zeenat ba musamman” yazo gurinsa dan zancen daman Kuma sun dade basu ga juna ba” sai dai sukan yi waya lokaci zuwa , lokaci dama ya kirashi a waya cewa yana nan zuwa . Byn sun gaisa fk yace friend haryanzu ban sakejin batunka da yarinyar nan ba . deeni ya gyara zama ,hade da yaja tsaki sannan ya lumshe idanunsa dan takaici da Haushin maganar . ya zubawa fk ido yana kallonsa kawai domin rasa me zaice masa Yayi ,tsawon lokacin suna zaune a haka sannan fk yace friend hakuri zakayi dan Allah ba wai Ina son dawo maka da hannun agogo baya bane . Amman idan maganar danayi akan Zeenat ya bata maka rai, kayi hakuri. ahankali deeni ya furzar da iska mai dumi ya miko hannushi ya dafa gwiwar fk , Friend ban tasamun abinda ya bani matsala kmr maganar yarinyar nan ba” abin haushi duk lokacin da nayi kudirin hakura daita sai nakasa. Kullum addu’a ta Allah yaye min ita daga raina Amman abin ya faskara ko son ya…