WANI AURE CHAPTER 7

WANI AURE CHAPTER 7
WANI AURE CHAPTER 7 Tare zeenat sukajero da shemah” suna kuka saboda marin da yaya DEENi yayi musu yashigi kowannesu” amman hakan bai hana zeenat aikawa shemah da zagi iri iri ba” her suka karaso parlour” inda ummi ke zaune tayi xuru …hade da zubawa sarautar Allah ido abinda ya faru Yayi maseefar girgiza zuciyarta. kirasu ummi tayi tana sake tambayar su” abinda ya hada su fada haka” alhalin da can ba haka sukeyi ba,. shemah ce tasoma magana cikin kuka Allah ummi ni bansan nayi mata wani abu ba” kawai ganinta nayi tafito daga daki” tana wasu abubuwa ,daga nan Kuma sai ta hau ni da zagi ,. zeenat zatayi magana ummi “ta katseta tace ya isa bansonjin komai daga bakinki . dan ta fara zargin wani abu dangane da abinda ya faru yanzu ” ummi tayi musu fada sosai da nasiha mai ratsa jiki . tace karta sake ganin sunyi fada dajuna , shemah ce kawai ta iya amsawa tayi wa Ummi sallama ta wuce Amman ita zeenat kishi tattare da kunar zuci suka taru suka tsaya mata a kirjinta hakan yasa takasa cewa ko…