WANI AURE CHAPTER 5 WANI AURE CHAPTER 5 Zeenat kwance a bedroom din ummi hannuta rike da wani English novel face to face tayi zurfl cikin karatun novel din saboda yadda take enjoy din novel din ya . Yaya DEENI ne yashigo gaishe da ummi kafIn yaflta aiki ,byn sun gaisa ne ummi tace har ka shirya fita kennan ? Yace mata eh sannan yaja ya tsaya ya zubawa ummi idanunshi . ummi ta dubeshi tace da magana ne ? Tunda tarigada tasan muddin yayi shr irin haka to da magana a bakinsa. koda yake tasan dai zance nasa bai wuce maganar zeenat bane ” Kuma daman tana son zeenat din tajida kunneta idan ta amince ruwanta ” dan haka ummi kalleshi da kyau tana nazarinsa ta numfasa sannan tace masa kayi shr alhalin nasan da magana abakinka . muryasa a shagwabe yace first lov kan dai maganar zeenat ne ,dan Allah first lov, ba yabon kai ba “inada qualities din da za’a bani auren kowace irin mata nake so” Kuma k0 Yar gidan waye ,. Yar taki ma daba wani kyau ne da,ita ba” dan ma zan taimaka mata “ya fadi haka fuskarsa a hade ,. umm…