WANI AURE CHAPTER 4

WANI AURE CHAPTER 4
WANI AURE CHAPTER 4 Har DEENi yazo gida tunanin yake akan shawarar da fk ya bashi” anya kuwa zai iya amince da auren zeenat? Lokacin da yashigo yayi daidai da zeenat tana bare magani tana mikawa ummi ,ta amsa ta sha zeenatta Mika mata ruwa ,yayinda shi kuma yake tsaye jingine da jikin kofa rungume da hannuwansa duka a kirjinsa yana kallonsu, take zuciyarsa ta dinga ingizashi akan lallai bbu wace ta dace ya aura sama da zeenat bisa ga hujjarsa tacewa ,bazai taba samun matsala daita gurin kula da mahaifiyansa ba saboda irin soyayyar dake tsakaninsu ” yasan ko yana nan ko baya nan zata kula daita, umminsa zata zamo a karkashin kulawarta tunda zeenat bata da wata uwar data wuce ummi tunaninsa ya katse lokacin da ummi takira sunansa’ tace son karaso mana yayi frigigit ya dawo natsuwarsa ahankali yashiga takowa har inda ummi take ,ya zauna zeenat ta gaidashi ta mike zata fice daga dakin bai amsa mata gaisuwar data masa sai dai yabi bayanta da kallo” ummi ta kalleshi ta kauda kanta, yace first …