WANI AURE CHAPTER 3 WANI AURE CHAPTER 3 Zeenat na da kyau sai dai ba can ba” fara ce Sol Amman batada dagon hanci wannan bai sa fuskarta muni ba” haka idanunta matsakaita ne ita mutun ce mai tsananin son kwalliya wanda ko alwala Tayi sai ta sake yin wata sabuwar kwalliya, haka nan ummi bata gajiya da siya mata kayan kwalliya iri iri sannan bata ganin aibunta a duk lokacin da zata bata a gurin yin kwalliyar. abinda kawai bata so kuma bata yarda dashi ba, shine a yimata dinkin da zai bayyana surar jikinta ,nan nefa tace bazata bada goyon baya gurin bata kamasho yada zina ba , dan a cewarta shigar da yawancin ena’mata keyi a wannan zamani itace ke sake haifar da fashadi a doron kasa. zeenat akwaita da saurin sabo da mutane sannan km tana da son kawaye ita da Maryam dan ko yanzu suka san mutun ko km kuka hadu dasu sanadin wata kawar, Shikenan sun zama kawaye , shiyasa suka fi dukkan sauran en’uwansu jama’a dan daga waje ma zuwa ake gurinsu sabanin sauran” kullum kaga ana rikinci a bakin get da sune , gurin sh…