WANI AURE CHAPTER 2

WANI AURE CHAPTER 2
WANI AURE CHAPTER 2 Sai data gama kallonta tsab Sannan ta canza Chennal hade da tashige kitchen dan daura abinci abincin dare bakin kofar kitchen din ta dawo Tayi tsaye abunta tana cigaba da kallonta Chennal data canza, ajima ajima tana zuwa tana duba abinda ta daura. Karar bell taji ba kaukautawa shiyasa da sauri taje ta bude gudun maseefar DEENi dan tasan muddin yana gida baya son yawan hayaniya , yanzu ne zai gama daita, Maryam tagani tsaye da wasu en school dinsu su biyu tuni murna yakama zeenat ,ta rungume su daya bayan daya tana musu sannu da zuwa hade da basu hanya “suka shigo har cikin main parlour din hade da Sallamar su . waje ta nuna musu da hunnu kuzauna mana suka zauna ita kuma takoma kitchen ta duba abinda ta daura taga yayi ta kashe gas din sannan ta dawo inda tabarsu hade da kawo musu drinks mai tsanyi da snacks ta ajiye agabasun . gabadaya hayaniyya ce ta barke a atsakaninsu da murna ganinjuna ,zeenat ta kalli su Sumy hade dayin kasa kasa da muryata tace kuyi magana aha…