WANI AURE CHAPTER 1

WANI AURE CHAPTER 1
WANI AURE  CHAPTER 1 Lekki Unguwace mai dauke da karancin mutane da suke rayuwa acikinta ,a silent place, saboda bata cika hayaniya mutane ba , dauke da tarin sanyin ni’ima mai dadi sakamakon kusancinsu da ruwan teku” unguwace da tattara kan manya ma’aikata da kusoshin gwamnati, hade da manyan masu kudi ,ga tarin yan yahoo boy’z domin mafi yawancisu sunfi sha’awar zama acikinta. rayuwar mutane unguwar abin sha’awa bbu ruwan wani da wani domin suna rayuwasu ne tamkar a kasarwaje .  PLASNUW ROWS FAMILY ESTATE  Estate ne mai dauke da tarin dangi acikinta , hadin kai tattare da zaman lfy, Sam bbu hayaniya acikin wannan family kowa kagani cikin nishadi da farinciki zaka gansa ,ga tsantsar fahimtarjuna dake tsakanin wannan family. kwakkywan family ne masu matukar kaunar junansu .  Let alh Muhammed bello khaliyal ,haifafen garin Lagos ne ,Amman asalinsa fulanin khaliyal ne dakejahar kebbi. sananne mai kudi ne yayi tashe tun alokacin da duniya ke kwance. sannan kuma take zaman lfy, marigayi Muhamm…