WANI AURE CHAPTER 14

WANI AURE CHAPTER 14
WANI AURE CHAPTER 14 A galabaice ta karas0 gidan hankalinta a tashi sbd wani irin azababen kinshin ruwa da ke tasoma mata. gabadaya jikinta rawa yake.bata damu da yunwar dake Cinta ba ita dai tasamu ruwa. Da kyar tasamu ta rarrafa ta isa gurin Fridge ta bude Ta dauki ruwan faro mai maseefar sanyi takai bakinta tasoma kwankwada .bata ajiye robar ba “Sai data sha Rabin ruwan sannan ajiye tana sakin numfashi. Ahankali taja jikinta tayi side dinta daidai bakin kofarta dakinta taji amai from no where Ta zube gurin ta dinga kwara amai kmr ranta zai fita. Numfashi kawai take fitarwa idanuna gabadaya sun gama juyewa. ” Sai narainarai take da idanu. cikin haka Allah yataimaketa ya jiho mata Maryam. Dauri Maryam takaraso gurin ganin halin datake ciki ya sake frigittata ta dinga jero mata sannu. takamata tashigarta daita daki ta gyara mata jiki ta kwantar daita sannan ta dawo ta gyra inda ta bata. Tare dasa hannu ta janyo karamar jakar zeenat din da take sautin karar waya ,daga cikinta tana dubawa taga sunan my …